Kanwata
Hamisu Breaker
paroles Hamisu Breaker Kanwata

Hamisu Breaker - Kanwata Lyrics & Traduction

Oh! bo bo bo booo
Beat amjad records

To bari kiji farkon zance da karshen sa duk akan soyayya
Nasa wuyar so nasan dadinsa to ko taya zai juya
Akwai labari dole inyi gyaran murya
Yanda zance zai zaita zuba a tsare bisa tarbiya
Yau da gobe gonar ilahu ce waya santa gaba daya

Nagode allah nagode makigina
Da kabani yar auta mai share mini hawayena
Mai bidar muradina tayi mini bata mini barna
Da akwai gaban kauna Ke zaki boye sirrina
Ni baza na taka ba Ramin bududduge na muci gaskia

Kinji kanawata
Kaunarki na cikin raina
Kuma baza na daina ba
Har abada dake mu Zamo jini daya

Na tuna dake akoda yaushe sai inji sanyi
Kafin kice in aikata ko mene nayi
Kada ki zaton wai lokaci zaizo na sauyi
Ena sonki idan daso akwai dadi kauna zata dara haka
Ki kyautata nayi kaudi to yarda mata wuce haka
Kece dukkan mafarkaina ni za naso ki wuce haka
Abinda zuciya ta riko to karbi sai mu haskaka
Abinda zaki mun nima ki bani zuciya duka
Na baki tawa nima duk to jeki adana daka
To kin shigo ta komai na in babu ke zan wahala yan mata

Oh! bo bo bo booo
Kota ya zai juya

Kinji kanawata
Kaunarki na cikin raina hh! bo bo bo booo
Kuma baza na daina ba
Har abada dake mu
Zamo jini daya

Kinji kanawata kinji kanwata
Kaunarki na cikin raina
Kuma baza na daina ba Har abada dake mu zamo jini daya

Oh! bo bo bo booo
Midget mix


Paroles2Chansons dispose d’un accord de licence de paroles de chansons avec la Société des Editeurs et Auteurs de Musique (SEAM)

Sélection des chansons du moment